washington dc —
Shugaban Majalisar Dattawan Najerioya Godswill Akpabio ya musanta zargin neman aikata lalata da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ke yi akansa.
Ya yi martanin ne a yau Laraba bayan da Majalisar Dattawan ta koma zamanta, bayan hutun mako guda.
Da yake watsi da zargin, Sanata…
Akpabio Ya Musanta Zarge-Zargen Neman Aikata Lalata …C0NTINUE READING >>>>