An Fara Samun Ruruwar Tashin Hankali A Sudan Ta Kudu

Washington, DC — 

Shugaban Sudan ta Kudu ya yi kira da a kwantar da hankula, ya kuma yi alkawarin kasarsa “ba za ta koma yaki ba,” bayan da aka kai hari kan wani jirgin sama mai saukar ungulu na Majalisar Dinkin Duniya tare da kashe wani ma’aikacin jirgin a yayin aikin ceto a ranar…

An Fara Samun Ruruwar Tashin Hankali A Sudan Ta Kudu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment