“An Takura wa Shugaban Kasa” Seyi Tinubu Ya Kare Mahaifinsa daga Sukar ‘Yan Adawa

Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya dira a kan wasu ‘yan siyasa bisa zargin saka gwamnatin tarayya da iyalansu a gabaA rangadin wasu daga cikin jihohin Arewa da Seyi Tinubu ke yi, ya bayyana cewa wadannan mutane sun tashi daga turbar sukar siyasaSeyi Tinubu ya bugi kirji a kan salon…

“An Takura wa Shugaban Kasa” Seyi Tinubu Ya Kare Mahaifinsa daga Sukar ‘Yan Adawa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment