BREAKING: Tsokaci Kan Yadda Wasu Matasa Ke Yin Aure Ba Tare Da Sana’a Ba
Kamar dai kowane mako shafin TASKIRA na zakulo muku batutuwa daban-daban da suka shafi al’umma, ciki sun hadar da; zamantakewar aure, rayuwar yau da kullum, rayuwar matasa, soyayya, da dai sauransu. Tsokacin mu na yau zai yi duba ne game da yadda wasu matasa ke dauko wa kansu aure ba… Tsokaci Kan Yadda Wasu Matasa … Read more