NNPLC Ta Yi Kira Ga Masu Zuba Jari A Mai, Iskar Gas Da Su Karkato Najeriya
WASHINGTON, D. C. — Mataimakin Shugaban Kamfanin NNPC, Udy Ntia ne ya yi wannan kiran a ranar Talata yayin wani zama da masu zuba jari da aka gudanar a Houston, Texas, Amurka. Da ya ke jawabi kan taken, “Spotlight” wato janyo hankalin zuba jari ga man fetur da iskar gas Ntia ya jaddada… NNPLC Ta … Read more