Gwamnatin Abba Ta Kawo Sabon Tsarin Biyan Albashi, An Aika Sako ga Ma’aikatan Kano
Gwamnatin Kano ta umarci ma’aikatan jihar da su tantance albashinsu na watan Maris domin magance kura-kuran da aka samu a bayaSakataren gwamnatin jihar ya ce za a lika jerin albashin kowanne ma’aikaci don saukaka tantancewar, kafin gwamnati ta fara biyansuGwamnati ta kafa kwamitin… Gwamnatin Abba Ta Kawo Sabon Tsarin Biyan Albashi, An Aika Sako ga … Read more