Kotu Ta Ba Da Umarnin Kama Tsohon Kwamishinan Ganduje Kan Zargin Ɓatan N240m
Babbar Kotun Jihar Kano, ta bayar da kama Barista M. A. Lawal, tsohon Antoni-Janar kuma Kwamishinan Shari’a, bayan ya gaza halartar kotu domin gurfana kan tuhume-tuhume da ake masa. Ana tuhumar Lawal da laifuka huɗu da suka shafi ɓatan da kuɗi da kuma cin amana da suka kai Naira… Kotu Ta Ba Da Umarnin Kama … Read more