Washington D.C. —
Tsohon Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ce jaddada matsayarsa ta ci gaba da zama matsayin mamba a jam’iyyar APC mai mulki.
Cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis ta hannun kakakinsa Malam Garba Shehu, Buhari ya ce shi da APC – mutu ka raba.
“Ni mamba ne…
Ba Zan Taba Juyawa APC Baya Ba …C0NTINUE READING >>>>