A ranar Talata shugaba Bola Tinubu ya sanya dokar ta-baci a jihar Rivers saboda rikicin siyasa da barazanar tsaroJam’iyyar APC ta goyi bayan matakin, tana mai cewa zai dawo da doka da oda a jihar tare da gargadin gwamnan Osun Bayanai sun nuna cewa an dakatar da Gwamna Fubara,…
Bayan Fubara, APC Ta Yi Barazanar Dakatarwa ga Gwamnan PDP a Osun …C0NTINUE READING >>>>