Bayan Watanni 18 Najeriya Ta Fara Tantance Ma’aikata Don Nada Sabbin Jakadu

WASHINGTON, D. C. — 

Najeriya, kasa mafi yawan al’umma a Afirka, kuma babbar abokiyar kawancen kasashen yammacin duniya a yakin da ake yi da masu tada kayar baya a Afirka ta Yamma, ta yi aiki ba tare da jakadu ba tun watan Satumban 2023.

A baya dai ministan harkokin wajen kasar ya dora…

Bayan Watanni 18 Najeriya Ta Fara Tantance Ma’aikata Don Nada Sabbin Jakadu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment