BREAKING: Ƙoƙarin Tsige Sanata Natasha Ya Gaza Cika Ƙa’idar Doka

Hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) ta bayyana cewa takardar neman tsige Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, mai wakiltar Kogi ta tsakiya a Majalisar Dattawa, ba ta cika sharuɗɗan doka da kundin tsarin mulki ya tanada ba.

INEC ta bayyana hakan ne cikin wata sanarwa takaitacciya da ta wallafa a…

Ƙoƙarin Tsige Sanata Natasha Ya Gaza Cika Ƙa’idar Doka …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment