Bayan sa’o’i 28 da kammala taron zuba jari na Taraba (TARAVEST) da aka gudanar a Jalingo, wasu da ake zargin makiyaya ne sun kai hari kan ƙauyukan Munga Lalau da Munga Doso na ƙaramar hukumar Karim-Lamido, inda suka kashe mazauna huɗu a ranar Juma’a.
Yayin da al’ummar ke…
Ƴan Bindiga Sun Kashe Mazauna Kauyuka 4 A Taraba Bayan Taron Zuba Jari …C0NTINUE READING HERE >>>>