BREAKING: Ƴan Bindiga Sun Kashe Shanu 37 A Filato

A ƙalla shanu 37 ne aka ruwaito cewa ‘yan bindigar da ba a tantance su waye ba suka harbe a ƙauyen Tashek da ke ƙaramar hukumar Riyom a jihar Filato. Shugaban ƙungiyar makiyaya ta Miyetti Allah (MACBAN) reshen Filato, Ibrahim Babayo, ya bayyana cewa lamarin ya faru ne da misalin…

Ƴan Bindiga Sun Kashe Shanu 37 A Filato …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment