Rundunar Ƴansandan jihar Yobe tare da haɗin gwuiwar ‘yan bijilanti sun bankaɗo maɓoyar masu garkuwa da mutane, inda suka ceto mutum biyu da aka sace tare da kwato bindiga ƙirar AK-47.
Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, SP Dungus Abdulkarim, ya bayyana cewa shalƙwatar…
Ƴansanda Sun Bankaɗo Maɓoyar Ƴan Garkuwa Da Mutane, Sun Ceto Mutum 2 …C0NTINUE READING HERE >>>>