Hukumar ‘Yansanda ta Nijeriya (NPF) ta janye gayyatar da ta yi wa Sarki Sanusi II dangane da abin da ya faru a Jihar Kano yayin bikin Sallah na 30 ga Maris, 2025. An miƙa gayyatar ne domin baiwa Sarkin damar bayar da bayanin yadda aka yi wani ya rasa ransa.
Sai dai, bisa shawarwari…
Ƴansanda Sun Janye Gayyatar Sarki Sunusi, Zasu Zo Kano Da Kansu …C0NTINUE READING HERE >>>>