Hukumar Ƴansandan Jihar Kano ta kama mutane 33 da ake zargin ‘yan daba ne yayin wani sintirin aiki na tsawon kwanaki biyar wanda aka gudanar domin kakkaɓe masu aikata mummunan aiki a cikin birnin Kano.
Kakakin rundunar ‘Yansandan Jihar, SP Abdullahi Kiyawa, wanda ya fitar da…
Ƴansanda Sun Kama Ƴan Daba 33 A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>