Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya kai ziyara ga Muhammadu Sanusi II a Kano inda ya ce jihar na da muhimmanci a kowanne tsarin siyasaEl-Rufai ya bayyana cewa ya sauya sheka zuwa SDP domin gina sabon tafarki na siyasa ba tare da rinjayar uba-uba baYa ce duk da goyon bayan mulkin…
2027: El-Rufai ya ziyarci Sanusi II, ya faɗa masa gaskiya kan dalilin sauya sheka zuwa SDP …C0NTINUE READING HERE >>>>