BREAKING: A Cikin Mako Daya An Yi Asarar Naira Biliyan 365 A Kasuwar Sayar Da Hannun Jari

A cikin mako na biyu, an samu koma baya a kasuwar sayar da hannun jari, inda masu zuba hannun jari a kasuwar suka yi asarar da ta kai Naira biliyan 365.

A makon da ya gabata kasuwar ta samu raguwar zuba hannun jari da ta kai ta Naira tiriliyan 66.352 daga Naira tiriliyan 66.717 da aka…

A Cikin Mako Daya An Yi Asarar Naira Biliyan 365 A Kasuwar Sayar Da Hannun Jari …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment