BREAKING: A Hukumance, Gwamnan Akwa Ibom Ya Bayyana Kudirinsa na Ficewa daga Jam’iyyar PDP

Gwamna Umo Eno ya bayyana aniyarsa ta ficewa daga PDP saboda rikicin shugabanci da ke damun jam’iyyar a matakin ƙasaYa ce duk da cewa ya ci zabe a 2023 karkashin PDP, yanzu jam’iyyar ba ta da tsari mai ɗorewa da zai tabbatar masa da nasararsa a 2027Gwamnan jihar na Akwa Ibom ya…

A Hukumance, Gwamnan Akwa Ibom Ya Bayyana Kudirinsa na Ficewa daga Jam’iyyar PDP …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment