BREAKING: Abba Ya Nemi Gwamnatin Edo Ta Biya Diyyar Matafiyan Da Aka Kashe A Uromi

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya buƙaci Gwamnan Edo, Monday Okpebholo, da ya biya diyya ga iyalan matafiya 16 da aka kashe a jiharsa yayin da suke dawowa daga Fatakwal don bukukuwan Sallah.

Gwamna Abba ya yi wannan kira ne yayin da Gwamna Okpebholo ya jagoranci tawagarsa zuwa…

Abba Ya Nemi Gwamnatin Edo Ta Biya Diyyar Matafiyan Da Aka Kashe A Uromi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment