BREAKING: Abin Fashewa Ya Tarwatse, Ya Kashe Yara 2 a Kaduna? ‘Yan Sanda Sun Gano Gaskiya

Rundunar ‘yan sandan Kaduna ta karyata labarin fashewar bam a yankin Abakpa, tana mai cewa bindigar mafarauta ce kawai ta tashiLamarin ya faru ne da safiyar Talata a titin Josawa, inda tashin bindigar ya jawo mutuwar wani yaro dan shekara 12, Abubakar MuhammedRundunar ta ce tana gudanar…

Abin Fashewa Ya Tarwatse, Ya Kashe Yara 2 a Kaduna? ‘Yan Sanda Sun Gano Gaskiya …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment