ACF ta ce Arewa za ta mara wa ‘yan takarar 2027 baya ne kawai idan suna da gaskiya, rikon amana da kishin muradun yankinKungiyar ta nuna damuwa kan matsalolin tattalin arziki, tsaro da rashin shugabanci nagari da ke addabar Arewa a halin yanzuACF ta soki fara kamfen din siyasa tun da…
ACF: Dattawan Arewa Sun Gindaya Sharadin Goyon Bayan Dan Takara a Zaben 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>