Adadin wadanda suka mutu a wani bene mai hawa uku da ya rufta a unguwar Ojodu Berger da ke Legas ya kai biyar.
A cewar hukumar bada agajin gaggawa ta kasa (NEMA), an ceto mutane 20 daga baraguzan ginin da ya ruguje.
Ko’odinetan hukumar NEMA a shiyyar Kudu-maso-Yamma, Ibrahim…
Adadin Wadanda Suka Mutu Ya Kai Biyar, An Ceto 20 …C0NTINUE READING HERE >>>>