Aikin gina tashar jirgin ƙasa ta zamani a Kano, ɗaya daga cikin manyan ayyukan gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, yana ci gaba da tafiya babu kama hannun yaro.
Kamfanin da ke gina tashar, wato CCECC na ƙasar Chana, ya bayyana a yau cewa a yanzu haka an kusa kammala tsawon ginin…
Aikin Gina Tashar Jirgin Ƙasa A Kano Yana Ci Gaba Gadan-gadan …C0NTINUE READING HERE >>>>