Mataimakin wakilin dindindin na kasar Sin a MDD Geng Shuang, ya ce matakan cimma moriyar kashin kai, ba da kariyar cinikayya, da cin zali irin na tattalin arziki da Amurka ke aiwatarwa, ba su takaita ga manyan kasashe masu wadata ba, domin kuwa matakan sun shafi har kananan kasashe…
Amurka Ta Buga Harajin Fito Kan Sassa Daban Daban Ba Tare Da Nuna Sanin Ya Kamata Ba …C0NTINUE READING HERE >>>>