Hukumar Yaƙi da Cututtuka Masu Yaɗuwa ta Ƙasa (NCDC), ta buɗe sabbin cibiyoyin gwaji da killace masu fama da cutar sanƙarau a jihohin Jigawa, Yobe, Gombe, Katsina, Kebbi da Sakkwato.
Wannan mataki na zuwa ne yayin da adadin mutanen da cutar ta kashe ya kai mutum 151, inda sama da…
An Buɗe Sabbin Cibiyoyin Kula Da Masu Cutar Sankarau A Jihohi 6 …C0NTINUE READING HERE >>>>