BREAKING: An Bude Dandalin Boao Na Asiya Na Bana 

A yau Alhamis ne aka bude dandalin taron shekara-shekara na shekarar 2025 na tattaunawa na Asiya, a garin Boao na lardin Hainan dake kudancin kasar Sin.

Mataimakin firaministan kasar Sin Ding Xuexiang, wanda kuma memba ne a ofishin siyasa na kwamitin tsakiyar jam’iyyar Kwaminis ta…

An Bude Dandalin Boao Na Asiya Na Bana  …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment