A yau Alhamis 1 ga watan Mayu ne aka bude kashi na uku na bikin baje kolin kayayyakin shige da fice na kasar Sin wanda aka fi sani da Canton Fair karo na 137, inda kamfanoni 12,043 ke halarta, tare da mayar da hankali a kan taken bikin mai lakabin “Rayuwa Mai Kyau”.
Kashi na…
An Bude Kashi Na Uku Na Canton Fair Karo Na 137 …C0NTINUE READING HERE >>>>