BREAKING: An Fara Kama Mutanen da Suka Kashe ‘Yan Arewa a Edo

Sufeto Janar na ‘yan sanda ya la’anci kisan wasu matafiya da aka yi a jihar Edo bayan jami’an tsaro sun kama mutane 14 Rahotanni sun nuna cewa an umarci sashin bincike na FCID da ya dauki alhakin gudanar da cikakken bincike kan lamarinRundunar ‘yan sanda ta gargadi al’umma kan…

An Fara Kama Mutanen da Suka Kashe ‘Yan Arewa a Edo …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment