BREAKING: An Jero Mutum 3 da PDP Za Ta Fatattaka domin Tsira daga Wargajewa Kafin 2027

Ɗan majalisar wakilai, Ikenga Ugochinyere ya ce gwamnoni biyu da ‘yan majalisa 40 na shirin ficewa daga PDP saboda rikice-rikicentaUgochinyere ya bukaci PDP ta gaggauta korar Samuel Anyanwu da Ministan Abuja, Nyesom Wike, domin hana rugujewar jam’iyyar da ceto mutuncintaYa bayyana…

An Jero Mutum 3 da PDP Za Ta Fatattaka domin Tsira daga Wargajewa Kafin 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment