BREAKING: An Jibge Jami’an Tsaro yayin da Sanusi da Aminu ke Naɗa Galadima 2 a Kano

Tun daga daren Juma’a, jami’an tsaro sun mamaye kofar gidan Galadiman Kano da ke unguwar Galadanci, yayin da ake shirin nadin sabon GaladimaWannan na zuwa ne a lokacin da Sarkin Kano, Khalifa Sanusi II ke nada Munir Sanusi a matsayin sabon Galadima bayan rasuwar Alhaji Abbas…

An Jibge Jami’an Tsaro yayin da Sanusi da Aminu ke Naɗa Galadima 2 a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment