Hukumar DSS ta kama wani jami’in tsaro da ke sayar da makaman gwamnati ga ‘yan bindiga a jihar Kaduna, inda aka kama shi da tarin harsasai An kama jami’in tare da wasu mutum 53 da suka haɗa da ‘yan bindiga, masu safarar makamai da kuma iyalan wasu masu garkuwa a yayin samame a…
An Kama Jami’in Tsaro zai Sayar da Makamai ga ‘Yan Bindiga a Arewa ta Yamma …C0NTINUE READING HERE >>>>