Maren Aradong, Hakimin Kauyen Hurti da ke karamar hukumar Bokkos a Jihar Filato, ya yi zargin cewa ‘yan bindiga sun kashe mutane 40, sun kona gidaje 383 tare da raba fiye da mazauna 1,000 da muhallansu yayin wani hari da suka kai.
Mista Aradong ya bayyana haka ne a lokacin da…
An Kashe Mutane 40, An Kona Gidaje 383, Fiye Da Mutane 1,000 An Raba Su Da Muhallansu …C0NTINUE READING HERE >>>>