BREAKING: An Kori Manyan Ma’aikata daga Aiki da Gwamnatin Tinubu Ta Fara Sauye Sauye a NNPCL

NNPCL ya kori wasu daga cikin manyan ma’aikatansa bayan sabon shugaban kamfanin, Injiniya Bayo Ojulari ya kama aikiRahotanni sun nuna cewa sabon shugaban ya fara sauye-sauye a ɓangarori daban-daban na NNPCL da nufin kawo gyara da zai amfani NajeriyaWannan dai na zuwa ne bayan shugaban…

An Kori Manyan Ma’aikata daga Aiki da Gwamnatin Tinubu Ta Fara Sauye Sauye a NNPCL …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment