BREAKING: An Nemi Tinubu Ya Kafa Sansanin Soji a Garin da aka Kashe Hausawa a Edo

Sarkin Uromi, Zaiki Anslem Eidenojie II, ya bukaci Shugaba Tinubu ya kafa sansanin soji a Uromi don inganta tsaro Zaiki Anslem Eidenojie II ya ce an gina sansanin Mopol a yankin, amma har yanzu ba a yi amfani da shi yadda ya kamata baYa kuma yi Allah-wadai da kashe matafiya da aka yi a…

An Nemi Tinubu Ya Kafa Sansanin Soji a Garin da aka Kashe Hausawa a Edo …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment