BREAKING: “An Sake Ruguza Ƴan Adawa”: Ɗan Majalisa da Wasu Manyan Kusoshi Sun Fice daga PDP

Jam’iyyar LP ta ƙara karfi a jihar Abia da ke Kudu maso Gabashin Najeriya a lokacin da ake shirye-shiryen tunkarar zaɓen 2027Ɗan majalisar dokokin Abia, Hon. Lucky Johnson da wasu manyan kusoshi sun bar PDP tare da komawa jam’iyyar LP mai mulkiGwamna Alex Otti ya yabawa masu sauya…

“An Sake Ruguza Ƴan Adawa”: Ɗan Majalisa da Wasu Manyan Kusoshi Sun Fice daga PDP …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment