Kwamishinan ‘Yansandan Jihar Nasarawa, Shetima Jauro-Mohammed, ya bayar da umarnin a gudanar da bincike kan mutuwar wasu yara biyar a unguwar Agyaragu da ke Ƙaramar Hukumar Obi, ta jihar.
Jami’in Hulɗa da Jama’a na rundunar SP Ramhan Nansel, ne ya bayyana hakan a ranar Litinin,…
An Tsinci Gawarwakin Yara Biyar Cikin Tsohuwar Mota A Nasarawa …C0NTINUE READING HERE >>>>