Lokacin da shugaban kasar Sin Xi Jinping ke ziyarar aiki a kasar Malaysia, an yi bikin kaddamar da shirin bidiyon “Bayanan magabata masu jan hankalin Xi Jinping” na harshen Malay da rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin, watau CMG ya samar, a jiya Talata a Kuala Lumpur…
An Watsa Shirin Bidiyon “Bayanan Magabata Masu Jan Hankalin Xi Jinping” A Kasar Malaysia …C0NTINUE READING HERE >>>>