BREAKING: An ‘Yi Mummunar Arangama Da ‘Yan Bindiga A Sakkwato

Mutum daya ya rasu yayin da matasan gari suka yi taho mu gama da ‘yan bindiga lokacin kai hari garin Kware a Jihar Sokoto a daren Asabar. Shaidu sun bayyana cewa, ‘yan bindigar sun shiga garin Kware, cibiyar karamar hukumar Kware, da nufin aikata fashi.

 

Mamba na kungiyar masu…

An ‘Yi Mummunar Arangama Da ‘Yan Bindiga A Sakkwato …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment