Wasu matasa a jihar Katsina sun fito kan tituna domin nuna adawarsa kan ayyuan rundunar tsaro ta jihar (C-Watch)
Matasan sun gudanar da zanga-zangar ne a ranar Asabar da safe bayan mambobin sun ji wa wani matashi rauni bayan sun samu saɓani
Jami’an tsaro sun shiga cikin lamarin yayin da…
Ana Fama da Rashin Tsaro, Zanga Zanga Ta Barke a Katsina, an Ji Dalili …C0NTINUE READING HERE >>>>