BREAKING: Ana Hasashen Saukar Farashin Mai bayan Dangote Ya Dawo Sayar da Fetur da Naira

Rahotanni sun nuna cewa matatar Dangote ta koma sayar da fetur da Naira bayan dakatar da hakan na tsawon kwanaki 22Biyo bayan haka, farashin litar man fetur ya sauka daga N880 zuwa N865, wanda zai iya rage tsadar fetur a fadin NajeriyaƘungiyar IPMAN ta ce sabon farashin na iya kawo…

Ana Hasashen Saukar Farashin Mai bayan Dangote Ya Dawo Sayar da Fetur da Naira …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment