Kwanaki 100 bayan kama aiki, Donald Trump da ajandarsa ta ba Amurka fifiko gaba da komai, sun shiga cikin matsala. A watannin Fabrairu da Afrilun bana, kafar yada labarai ta CGTN ta gudanar da wata kuri’ar jin ra’ayin jama’a, wadda ta mayar da hankali kan mutane 15,947 a fadin…
Ana Kara Bayyana Rashin Gamsuwa Da Sabuwar Gwamnatin Amurka Daga Ciki Da Wajen Kasar …C0NTINUE READING HERE >>>>