BREAKING: Ana Kukan ba Kudi, PDP Za Ta Karbi Naira miliyan 8.5 daga Masu Son Takarar Ciyaman

Jam’iyyar PDP reshen birnin tarayya ta fara sayar da fom ɗin takarar ciyaman da kansiloli, inda fom din ciyaman ya kai Naira miliyan 8.5Yayin da masu sha’awar takarar kujerar kansila za su biya Naira miliyan 1.5, a hannu daya, jam’iyyar ta ce mata za su samu fom din a kyautaPDP ta ce…

Ana Kukan ba Kudi, PDP Za Ta Karbi Naira miliyan 8.5 daga Masu Son Takarar Ciyaman …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment