BREAKING: Ana murna Kamfanin NNPCL Ya Rage Farashin Fetur, ‘Yan Kasuwar Mai na Kukan Asara

Kamfanin NNPCL ya rage farashin fetur zuwa N880 a Legas da N935 a Abuja, lamarin da ya jefa ’yan kasuwa cikin babbar asaraDangote da abokan hulɗarsa kamar MRS da Ardova suma sun sauke farashin fetur, abin da ya kawo sabuwar gasa a kasuwar man feturIPMAN ta ce yanzu ‘yan kasuwa ne ke…

Ana murna Kamfanin NNPCL Ya Rage Farashin Fetur, ‘Yan Kasuwar Mai na Kukan Asara …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment