BREAKING: Ana Shirin Fara Aikin Hajji, Sabon Rikici Ya Ɓarke a Hukumar Alhazan Najeriya

Kasa da wata guda kafin a fara jigilar alhazai, rikici ya kunno kai a NAHCON, inda kwamishinoni ke koka da salon shugabanci na Farfesa Usman.Kwamishinonin sun aika korafi ga Mataimakin Shugaban Kasa, suna zargin shugaban NAHCON da karya ƙa’idoji, kin tuntuba da kuma amfani da iko ba…

Ana Shirin Fara Aikin Hajji, Sabon Rikici Ya Ɓarke a Hukumar Alhazan Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment