BREAKING: Ana Zaman Makokin Galadiman Kano, Mummunar Gobara Ta Tashi a ‘Gidan Ado Bayero’

Kano – A yayin da ake zaman makoki na rasuwar Galadiman Kano, Abbas Sanusi Bayero, wata mummunar gobara ta tashi a ‘Gidan Ado Bayero’ na Kofar Nasarawa.

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin…

Ana Zaman Makokin Galadiman Kano, Mummunar Gobara Ta Tashi a ‘Gidan Ado Bayero’ …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment