BREAKING: Atiku da Shugaban SDP Sun Ziyarci Aisha Buhari bayan an Mata Rashi

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya kai ziyarar ta’aziyya ga Hajiya Aisha Buhari bisa rasuwar dan uwanta, Yusuf Usman Halilu Shugaban jam’iyyar SDP na kasa, Shehu Musa Gabam, ya bi sahun Atiku Abubakar wajen yin ta’aziyya da addu’a ga marigayinBiyo bayan bayyanar…

Atiku da Shugaban SDP Sun Ziyarci Aisha Buhari bayan an Mata Rashi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment