Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose ya bayyana cewa zai yaƙi Atiku Abubakar idan ya sake tsayawa takarar shugaban ƙasa a 2027Fayose ya ce ba zai yiwu ɗan Arewa ya gama shekaru takwas kuma wani ɗan Arewa ya karbi mulki, ya ce hakan ya sa ya ƴaƙi Atiku a 2023A cewarsa, idan…
Atiku Ya Sake Gamuwa da Matsala a Yunkurinsa na Haɗo kan Ƴan Adawa gabanin 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>