Mai magana da yawun ofishin dake lura da harkokin Taiwan a majalisar gudanarwar kasar Sin Zhu Fenglian, ta ce atisayen da dakarun rundunar sojojin ’yantar da al’umma na kasar Sin ko PLA shiyyar gabashin kasar ta kaddamar a kewayen tsibirin Taiwan, wani horo ne mai tsanani ga…
Atisayen Dakarun PLA Horo Ne Mai Tsanani Ga Masu Rajin Neman ’Yancin Kan Taiwan …C0NTINUE READING HERE >>>>