Kola Ologbondiyan ya ce jam’iyyar APC mai mulki a kasa za ta fuskanci rikicin sauyin sheƙa, kamar yadda PDP ke fama da matsalar a yanzuSauya shekar Gwamna Sheriff Oborevwori da Sanata Ifeanyi Okowa zuwa APC ya jefa PDP cikin ruɗani, bayan mulkin karnoni a DeltaOlogbondiyan ya yi…
“Ba Za Ta Tsira ba”: Tsohon Kakakin PDP Ya Hango babbar Musibar da Ke Tunkaro APC …C0NTINUE READING HERE >>>>